Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Kaima Ka Dara


Kaima Ka Dara
Kaima Ka Dara

Bakon mu na yau shine malam Husaini Uba Kacalla kuma ya bamu labarin yadda wata yarinya ta tsinci hoton baban ta a lokacin da yake matashi, ya tara suma, ya saka wandon nan da ake kira fantalo, da gwabjejen takalmi da gilashi, irin gayun nan na dada can.

Sai kawai yarinyar ta kama dariya har tana faduwa, da mahaifiyar yarinyar taga dariyar tayi yawa sai ta tambaye ta, wacce mai ya baki dariya haka? budar bakin yarinyar kawai sai tace hoton baba na gani lokacin yana Dan iska..

Ga cikakkiyar hirar.

  • 16x9 Image

    Ibrahim Jarmai

    Ibrahim Jarmai, ma’aikacin jarida (International Broadcaster Multi Media) a sashen Hausa na muryar Amurka, mai gabatar da shirye shirye a radio da talabijin, da kuma shafukan yanar gizo, dan asalin jihar Kasina.

XS
SM
MD
LG