Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Inter Milan Ta Kwato Maki Uku Masu Muhimmanci A Kan Dortmund

Inter Milan ta lallasa Borussia Dortmund da ci 2-0 a wasan cin kopin zakarun Turai na UEFA Champions League da yammacin jiya Laraba a kasar Italiya inda Milan ta dauki bakwancin wasan.

Kwadwo Asamoah-Inter Milan Photo: VOA

XS
SM
MD
LG