Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Hudson-Odoi Yana Farin Cikin Lallasa Lille OSC

Dan wasan gaba na Chealsea Callum Hudson-Odoi ya bayyana farin cikinsa da ya taimakawa kungiyarsa tayi nasara a kan Lille OSC ta kasar Faransa, a gasar cin kopin zakarun Turai da yammacin ranar Laraba.

Callum Hudson-Odoi Photo: VOA

XS
SM
MD
LG