Kamar yadda muka saba a cikin shirin CASU, wasu lokutan mukan kawo muku shiri na musamman akan kayan kade kade daga bangarori da dama na duniya, a yau ma mun kawo muku shiri ne akan wani abin kida da ake kira Binibao, wanda masu wasan Capoera da suka fi yawa a Brazil ke kadawa.
Facebook Forum