Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Bana Bakwai


일본 도쿄 '모리 필딩 디지털 아트 박물관'에서 참관자가 천장에 매달린 전등들을 감상하고 있다.
일본 도쿄 '모리 필딩 디지털 아트 박물관'에서 참관자가 천장에 매달린 전등들을 감상하고 있다.

Kamar yadda muka saba a kowane karshen mako, wannan satin mun sami zanatawa da wani saurayi ne wanda ya fada mana wata kalma da suke amfani da ita a tsakanin su ba tare da wani bako ya fahimci abinda suke nufi ba.

Kalmar dai ita ce "SA MADUBI" idan kaji sun ce sa madubi, kalamar na nufin kila wani cikin su na gulmar wani sai kwatsam aka hangi wanda ake gulmar na zuwa, a lokacinne za'a ce sa madubi kuma nan take mai maganar zai fahimta.

Saurari cikakkiyar hirar.

  • 16x9 Image

    Ibrahim Jarmai

    Ibrahim Jarmai, ma’aikacin jarida (International Broadcaster Multi Media) a sashen Hausa na muryar Amurka, mai gabatar da shirye shirye a radio da talabijin, da kuma shafukan yanar gizo, dan asalin jihar Kasina.

XS
SM
MD
LG