Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Bana-Bakwai


majalisa
majalisa

A shirin mu na sabbin kalmomim matasa a yau mun leka wata majalisar matasa ne inda suka faro da kalmomi kamar su -'kiya-kiya, wato mutum mai sakin layi wanda bashi da madafa, ko wanda harkokinsa basa bullewa

Idan aka ce keken bera kuwa ana nufin mutumin da ya faye yin karya a harkokinsa na yau da kullum

Sannan akwai kalmomi kamar su abokina na ga Credit ,wato ana nufin ga wata budurwa can, sai abokin nasa ya tambaya one load ce ko Two load ma'ana wacce ba zata bada matsala bace , ko kuwa wacce zata ba da matsala ce!

ku biyo domin jin wadannan kalmomi..

  • 16x9 Image

    Ibrahim Jarmai

    Ibrahim Jarmai, ma’aikacin jarida (International Broadcaster Multi Media) a sashen Hausa na muryar Amurka, mai gabatar da shirye shirye a radio da talabijin, da kuma shafukan yanar gizo, dan asalin jihar Kasina.

XS
SM
MD
LG