Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Ba Zata - Wasan Najeriya Da Croatia


Tsohon kocin kungiyar kwallon kafa ta Super Falcons, Godwin Ozilein, ya bayyana yadda aka tashi wasa tsakanin kungiyar Super Eagles ta Najeriya da kungiyar kwallon kafa ta Croatia da kwallaye 2 – 0 a matsayin ba zata.

Wasan ya zamewa jama’a da dama bazata, ganin yadda babban kocin kungiyar Super Eagles ya shiya ‘yan wasan kungiyar duk da cewa ita ma kungiyar ‘yan wasan kwallon kafa ta Croatia ba a barta a bay aba, domin itama ba kanwar lasa bace.

  • 16x9 Image

    Ibrahim Jarmai

    Ibrahim Jarmai, ma’aikacin jarida (International Broadcaster Multi Media) a sashen Hausa na muryar Amurka, mai gabatar da shirye shirye a radio da talabijin, da kuma shafukan yanar gizo, dan asalin jihar Kasina.

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG