Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Da Alamu Tauraruwar Cristiano Ronaldo Za Ta Haska


Daya daga cikin manyan wasannin farko da za a fara na wasannin gasar cin kofin duniya da ake gudanarwa a kasar Rasha.

Za a gwabza wasannne tsakanin Spain da Potugal, a filin wasa na Fisht Stadium, jama’a da dama za su mayar da hankali ne domin ganin yadda Spain zata jure rashin Julen Lepetegui, wanda kugiyar ta kora kwanaki biyu kafin wasan.

Kaftin din kungiyar ‘yan wasa ta Portugal Cristiano Ronaldo, na iya taka rawar gani da zata karawa tauraruwar sa haske. A sha kallo lafiya.

  • 16x9 Image

    Ibrahim Jarmai

    Ibrahim Jarmai, ma’aikacin jarida (International Broadcaster Multi Media) a sashen Hausa na muryar Amurka, mai gabatar da shirye shirye a radio da talabijin, da kuma shafukan yanar gizo, dan asalin jihar Kasina.

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG