Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Bidiyo: An Yi ma Dan Luwadi Bulala A Indonesiya


Bidiyo: An Yi ma Dan Luwadi Bulala A Indonesiya
please wait

No media source currently available

0:00 0:00:25 0:00

Duk da cewa dokokin kasar Indonesiya ba su haramta luwadi ba, akwai larduna kamar Aceh wadda ta fitar da dokar haramta yin luwadi a duk fadin yankinta. A wannan bidiyon an yi ma wani da aka samu da laifin luwadi bulala 80 a gaban jama'a.

XS
SM
MD
LG