Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

An Karawa Mata Kaimi A Kan Ilimin Komputa

Batun kirkiro da bayanan wucin gadi shine abin da ya dauke hankali a wurin wani taron mata masana fasaha a Afrika da aka yi a Ghana na bukin makon mata a fannin fasaha domin karfafa rawar da mata ke takawa a fannin fasahar.

Aseda Addai-Deseh, left, da Lily Edinam Botsyoe a tarn mako mata na fannin fasaha a Accra. Photo: VOA

XS
SM
MD
LG