Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Shirin Hana Shigar Da Motoci Najeriya Ta Kasa Daga Watan Janairu


Gwamnatin Najeriya ta bada sanarwar hana shigo da motoci ta kasa daga daya ga watan janairu na shekarar 2017, lamarin da wasu ke ganin zai taimaka wajan bunkasa harkokin kere kere da dogaro da kai da kuma rage fasa kwauri, yayinda wasu kuma a nasu ra'ayin zai haifar da rashin ayyukan yi musamman tsakanin matasa, ina ra'ayin ku dangane da wannan sabon shiri?

Ana iya aiko mana da sakon amsar wannan tambaya, ko kuma duk ra'ayoyinku kan abinda suka shafi matasa ta email zuwa ga Dandalinvoa@voanews.com

Ana iya ziyartar shafinmu na WhatsApp mai lambar waya +12025775834, "Dandalin VOA Hausa Group" ta yadda zaku rika aiko mana da sakonnin muryoyinku cikin sauki.

  • 16x9 Image

    Ibrahim Jarmai

    Ibrahim Jarmai, ma’aikacin jarida (International Broadcaster Multi Media) a sashen Hausa na muryar Amurka, mai gabatar da shirye shirye a radio da talabijin, da kuma shafukan yanar gizo, dan asalin jihar Kasina.

XS
SM
MD
LG