Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Hukuncin Kisa Kan Aikata Lafin Satar Jama'a Domin Kudin Fansa


Wasu jihohi a Najeriya sun kafa dokar yanke hukuncin kisa akan duk wanda aka kama da aikata laifin satar mutane domin kudin fansa, kuna ganin haka ya dace?

Ana iya aiko mana da sakon amsar wannan tambaya, ko kuma duk ra'ayoyinku kan abinda suka shafi matasa ta email zuwa ga Dandalinvoa@voanews.com

Ana iya ziyartar shafinmu na WhatsApp mai lambar waya +12025775834, "Dandalin VOA Hausa Group" ta yadda zaku rika aiko mana da sakonnin muryoyinku cikin sauki.

  • 16x9 Image

    Ibrahim Jarmai

    Ibrahim Jarmai, ma’aikacin jarida (International Broadcaster Multi Media) a sashen Hausa na muryar Amurka, mai gabatar da shirye shirye a radio da talabijin, da kuma shafukan yanar gizo, dan asalin jihar Kasina.

XS
SM
MD
LG