Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Shimfida Bututun Man Fetur Daga Nijer Zuwa Najeriya


Najeriya da Jamhuriyar Nijer na kokarin shinfida bututun mai daga rijiyoyin mai na Agadem dake jamhuriyar Nijer zuwa matatar mai ta jihar Kaduna Najeriya, ta wacce hanya wannan zai amfani matasan kasashen biyu?

Ana iya aiko mana da sakon amsar wannan tambaya, ko kuma duk ra'ayoyinku kan abinda suka shafi matasa ta email zuwa ga Dandalinvoa@voanews.com

Ana iya ziyartar shafinmu na WhatsApp mai lambar waya +12025775834, "Dandalin VOA Hausa Group" ta yadda zaku rika aiko mana da sakonnin muryoyinku cikin sauki.

  • 16x9 Image

    Ibrahim Jarmai

    Ibrahim Jarmai, ma’aikacin jarida (International Broadcaster Multi Media) a sashen Hausa na muryar Amurka, mai gabatar da shirye shirye a radio da talabijin, da kuma shafukan yanar gizo, dan asalin jihar Kasina.

XS
SM
MD
LG