Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Ta Yiwa Tagwaye Yankan Rago


Ana zargin wata mata da laifin yiwa tagwayen kishiyar ta rankan Rago, matar da ba’a ambaci sunan ta ba ta yanka tagwayen ne kuma ta barsu jina jina.

Wannan lamari dai ya faru ne a karshen makon nan da ya gabata a karamar hukumar Batagarawa dake cikin jihar Katsina.

Rashin sa’a yasa aka kamata kafin ta ranta ana kare bayan ta aikata aika aikar tun aka damketa aka ko buga mmata ankwa.Jaridar Daily post data ruwaito labarin ta duk kokarin da akayi domin ji ta bakin kakakin ‘yan Sanda ya ci tura.

XS
SM
MD
LG