Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Shugabanni da magabata sun yi kira akan nasihohin da aka saurara cikin watan ramadan.


TAMBAYA: Shugabanni da magabata sun yi kira ga daukacin al'umomi da su cigaba da amfani da nasihohin da suka saurara a lokacin azumin ramadana. Ta wacce hanya wannan kira zai anfani rayuwar matasa?

Ana iya aiko mana da sakon amsar wannan tambaya, ko kuma duk ra'ayoyinku kan abinda suka shafi matasa ta email zuwa ga Dandalinvoa@voanews.com

Ana iya aiko mana da lambobin wayar da kuke yin WhatsApp da su domin sanya ku cikin kungiyar "Dandalin VOA Hausa Group" ta yadda zaku rika aiko mana da sakonnin muryoyinku cikin sauki.

  • 16x9 Image

    Ibrahim Jarmai

    Ibrahim Jarmai, ma’aikacin jarida (International Broadcaster Multi Media) a sashen Hausa na muryar Amurka, mai gabatar da shirye shirye a radio da talabijin, da kuma shafukan yanar gizo, dan asalin jihar Kasina.

XS
SM
MD
LG