Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Daga Jin Dadin Makaranta Sai Gidan Yari


Yara 'yan makaranta
Yara 'yan makaranta

A wani bincike da aka gudanar a nan kasar Amrka, mai take “Rariya daga makaranta zuwa gidan Kasu” Wannan bincike na nunin cewar karuwan yawan laifufuka a cikin al’uma na da alaka da yadda ake koran yara daga makaranta, a matakin firamari da sakandire.

Manazartannan suna nuni da cewar ba’a tsawatar ma yara a makarantu saboda tsoron hukunci da malamai keyi.

A nasu ganin wannan salon da ake dashi na hukunta yaro idan yayi laifi bai yi dai dai ba, don suna ganin cewar idan yaro yayi wani abun da bai dace ba, to kamata yayi a hukuntashi a makaranta, ba kawai a kori yaro zuwa gida ba na tsawo wasu kwanaki da zai sa yarasa darasi a makaranta ba

  • 16x9 Image

    Yusuf Harande

    Yusuf Aliyu Harande, dan jaridar sashen Hausa na gidan radiyon Muryar Amurka (VOA). Dan asalin Hiliya a karamar hukumar Tambuwal, jihar Sakkwato.

XS
SM
MD
LG