Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Muryar Amurka Ta Gudanar Da Shirin Horas Da Matasa Masu Koyon Aikin Jarida Dogaro Da Kai Bayan Kammala Karatu

Muryar Amurka Da Hadin Gwiwar Fannin Koyon Aikin Jarida Na Jami'ar Bayero Dake Jihar Kano Sun Gudanar Da Shirin Horas Da Matasa Dogaro Da Kai Bayan Kammala Karatu.

Yi Lodin Kari..

16x9 Image

Ibrahim Jarmai

Ibrahim Jarmai, ma’aikacin jarida (International Broadcaster Multi Media) a sashen Hausa na muryar Amurka, mai gabatar da shirye shirye a radio da talabijin, da kuma shafukan yanar gizo, dan asalin jihar Kasina.

XS
SM
MD
LG