Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Kungiyoyin matasa sun ziyarci majalisar wakilan Najeriya inda suka bukaci a rage tsawon shekarun takara na 'yan majalisar dattawa da ta wakilai domin a fara damawa da su


TAMBAYA: Ko ya dace a fara sa matasa cikin harkokin majalisar dattawa data wakilai a Najeriya?

Wacce irin rawa matasa zasu iya takawa idan aka fara damawa da su a harkokin tafiyar da majalisar dattawa da ta wakilai a Najeriya?

Ana iya aiko mana da sakon amsar wannan tambaya, ko kuma duk ra'ayoyinku kan abinda suka shafi matasa ta email zuwa ga Dandalinvoa@voanews.com

Ana iya aiko mana da lambobin wayar da kuke yin WhatsApp da su domin sanya ku cikin kungiyar "Dandalin VOA Hausa Group" ta yadda zaku rika aiko mana da sakonnin muryoyinku cikin sauki.

  • 16x9 Image

    Ibrahim Jarmai

    Ibrahim Jarmai, ma’aikacin jarida (International Broadcaster Multi Media) a sashen Hausa na muryar Amurka, mai gabatar da shirye shirye a radio da talabijin, da kuma shafukan yanar gizo, dan asalin jihar Kasina.

XS
SM
MD
LG