A yaune mai martaba Sarkin Kano Alhaji Muhammadu Sunusi ya ziyarci asibitin Murtala Mohammed dake Kano a Nijeriya domin jajantawa mutanen da iftala’in tashin bom yahada dasu