A hirar da a ka yi da Barrista Sadiya, ta ce suna ba da wannan tallafi ne domin taimakawa marasa karfi ganin wannan watan lokaci ne na taimakawa.
Hira da Malam Abba Ibrahim Abubakar a kan muhimmancin daren Lailatul Kadr ga Musulmi.
A hirar da aka yi da Malam Muktar Umar Sharada ya bayyana falalar goman karshe na watan Ramadana.
Da shiga goma ta tsakiya na watan Ramadana, lokaci ne da matasa da yara suke yin tashe.
Hira da Muryar Amurka, Malam Mustapha Yunusu ya bayyana muhimmancin tsaftace kayan marmari da ganyaye a watan Ramadana.
Hira da Mallam Muktari Muhammad a kan muhimmancin ciyarwa a watan Ramadana, musamman ciyar da marayu da miskinai.
Wasu dalibai a jamiāar Wisconsin-Madison sun kirkiri kafar zamani ga wata Mage.
Hirar mu da Dr. Ibrahim Danjuma Gezawa likitan ciwon sukar, a kan matsalolin ciwon a watan Ramadana
"Ita cutar Sickler, ba ta son jikin mutum ya bushe, ko a dinga samun karanci ruwa ko takura mussaman ga wadanda suke yawan tashi wanda yake bukatar yawaitar shan magunguna.
Yi Lodin Kari..