Wasan karshe na gasar FIFA na cin Kofin Duniya 2018
Wannan nasarar lashe gasar ta Faransa ita ce karo na biyu shekaru 20 bayan da ta lashe kofin a 1998.
A ganinku, wa zai lashe Gasar Cin Kofin Duniya ta 2018? Faransa ko Kuroshiya?
Yi Lodin Kari..