Wannan shi ne karo na uku, da Faransa ke zuwa zagayen karshe a gasar cin kofin duniya bayan da ta doke Belgium a filin wasa na St. Petersburg da ke Rasha.
A bugun daga kai sai mai tsaron gida ya kawo karshen sa ran cin gasar kofin duniyar kasar Rasha. Croatia ta samu nasarar zuwa zagayen kusa da karshe.
Ingila ta kara fadada damarta ta samun nasara a gasar cin kofin duniya, bayan da ta doke Colombia a bugun fanareti a zagayen ‘yan 16. Sakamakon Karshe Ingila 1 (Ta ci Fanareti 4) Colombia 1 (Ta ci Fanareti 3)
Brazil ta shiga zagayen kusa da na gab da na karshe so bakwai a jere a gasar cin kofin duniya bayan da ta doke Mexico. Sakamakon Karshe: Brazil 2-0 Mexico
Yi Lodin Kari..