Hussaina ta ce ta fara sana’ar kayan kamshin na Sizzle and Spice, kimanin shekaru biyar da suka gabata, inda ta ce ta kan yi adadi da dan dama kuma ya danganta da yadda ake bukata.
Aikace-aikacen bil adama da suka hada da rage dazuka da bunkasar birane, ya sa dabbobin suna kai hari kan gonaki don neman abinci, suna lalata amfanin gona da darajarsu ta kai ta miliyoyin daloli.
A kwanaki baya ne dai labari ya mamaye kafofin sada zumunta na cewa shahararren jarumin fina-finan Hausa Rabiu Rikadawa ya yi hadari ya rasu, lamarin da ya janyo masoyansa suka shiga cikin dimuwa da damuwa. Amma jarumin ya fito ya karyata hakan.
A cigaba da shirin mu na mata, wakiliyar DandalinVOA ta samu hira da Malama Umra'ru Aliyu akan karatun kasuwanci, da muhimmancin sa.
Yi Lodin Kari..