A shirin na Nishadi wakiliyar DandalinVOA ta sake hira da Auwal Lamari Sharada, mawakin nanaye da buki, kuma wanda ya taba hallarta filinmu na Dandali a baya.
A shirinmu na Nishadi, Dandalin VOA ya samu bakunci, Musa Gambo, daya daga cikin jagororin makarantar koyar da sana’o'in harkar fina-finai, wanda ya ce an bude makarantar a shekarar 2016.
Yau a filin Nishadi wakiliyar DandalinVOA ya samu hira da Attah Charles wanda aka fi sani da Nas T Breed Nassarawa, Top Breed kauran rappers na jihar Nassarawa.
A shirin nishadi yau daga garin Jos a jihar Filato da ke tsakiyar arewacin Najeriya ne, inda wakiliyar DandalinVOA, Baraka Bashir ta samu hira da wani tsohon dan jarida kuma jigo a masana'antar nishadi wanda ya faro aikinsa daga tashar NTA har ya kawo yanzu.
Wakiliyar DanadalinVOA a filin mu na nishadi, ta samu hira da Jamilu Muhammad Adam wanda aka fi sani da Jamillu Roger.
Shamsu ya ce rashin ilimi na taimakawa wajen koma bayan al’umma sannan ya kara da cewa mafi yawan lokuta yakan fito a fagge na daba ne domin a duba yadda za’a magance matsalolin daba da shaye-shaye.
A yau filin Nishadi ya samu hira da Alhaji Shitu Ahmad Babilon wanda aka fi sani da Alhaji Babilon.
Shekaran jiya da daddare aka bada sanarwar hana hawan Nassarawa a jihar Kano
Yi Lodin Kari..