Wasu 'yan mata a kasar Afrika ta Kudu sun kera jirgin sama.
Sabuwar hanyar daukar sarussa daga kuryar dakin mai sha'awa.
Sabon jirgin ruwan da a kirkiro mai amfani da batiri wanda zai kare mutane daga halaka, zai tashi daga kasar Canada ne zuwa Ingila.
Yau ranar Sallah karama, jama'a suna nuna murnar su, da kuma gaishe gaishen su zuwa yan uwa da abokan arziki.
Zakatul Fitir zakka ce da ake bada ita bayan an gama azumin watan Ramadana, kafin zuwa sallar Idi.
Yi Lodin Kari..