Da shiga goma ta tsakiya na watan Ramadana, lokaci ne da matasa da yara suke yin tashe.
Hira da Muryar Amurka, Malam Mustapha Yunusu ya bayyana muhimmancin tsaftace kayan marmari da ganyaye a watan Ramadana.
Hira da Mallam Muktari Muhammad a kan muhimmancin ciyarwa a watan Ramadana, musamman ciyar da marayu da miskinai.
Wasu dalibai a jamiāar Wisconsin-Madison sun kirkiri kafar zamani ga wata Mage.
Hirar mu da Dr. Ibrahim Danjuma Gezawa likitan ciwon sukar, a kan matsalolin ciwon a watan Ramadana
"Ita cutar Sickler, ba ta son jikin mutum ya bushe, ko a dinga samun karanci ruwa ko takura mussaman ga wadanda suke yawan tashi wanda yake bukatar yawaitar shan magunguna.
Kamfanonin Google, Waymo, Lyft da Amazon, suna wani yunkuri na samar da motar Tasi mai sarrafa kanta, don kwace kasuwar kamfanin sufuri na Uber.
Wata sabuwar fasahar Kafa mai sarrafa kanta ga basira kamar ta jarirai da hazaka kamar Kare.
Yi Lodin Kari..