Kampanin Panasonic ya nuna sabon firinji da suka kera mai suna ‘Ku’ a baja kolin kayayyakin fasaha a Birnin Berlin.Wannan firinjin yana iya motsi da kansa ba tare da cin karo da komai ba idan aka bashi umarni.
Wani Matashi a Jihar California ya maido da alaben da ya tsinta a gaban wani gida mai dauke da $1500 wato kusan sama da Naira dubu dari biyar kenan.
Daga cikin tsaunuka masu aman wuta, Tsaunin Kilauea da ke kan babban Tsibirin Hawaii a Amurka ya kasance wanda yafi kowanne amayar da wuta a kodayaushe.
Wani Kimiyar Zamani A Wajan Baje Koli
Wani Matashi Mai Kwaikwayon Michael Jackson a birnin San Francisco
Masana'antar Wadanni zalla a kasar Misira masana'anta ce da dukan kwastomominta daukacin ma'aiakatan wadanni ne wadanda suka shahara wajan sana'ar dinke dinke.
Paul ya kwashe shekaru sama da 11 yana zama a Dandalin Washington inda ya zame ma'abocin tantabarun da ke zuwa wurin. A kullum yana zuwa musu da abinci inda har suka saba da shi suna sauka a jikinsa.
Zaftarewar laka sakamakon ruwan sama kamar da bakin kwarya a Sierra Leone ya hallaka rayukan mutane sama da 300.
Makon Shayar Da Nonon Uwa Da Majalisar Dinkin Duniya Ta Kebe
Wata gada Switzerland
Yi Lodin Kari..