Kyanwar Da Ta Fi Kowace Tsayi A Duniya

Your browser doesn’t support HTML5

Wata kyanwar da mai ita ta sanya ma suna Omar a kasar Australiya, ita ce ta fi kowace kyanwa tsayi a duniya. Yanzu ana jiran kamfanin Guiness ya tabbatar da hakan cikin kundinsa na abubuwan da suka fi ire-irensu a duniya.