Wani Jinsin Farin Zaki A Kasar Iraki

Your browser doesn’t support HTML5

Wani zaki a wani gidan ajiye namun daje da ke Iraki ya fita dabam da sauran 'yan uwansa saboda ya kasance zabiyar zaki da ba kasafai akan samu irinsa ba.