Wani Matashi Ya Mayar Da Tsintuwar Da Yayi.

Your browser doesn’t support HTML5

Wani Matashi a Jihar California ya maido da alaben da ya tsinta a gaban wani gida mai dauke da $1500 wato kusan sama da Naira dubu dari biyar kenan.