Gasar Cin Kofin Kasashen Afirka A Equatorial Guinea

Wata 'yar kallo ta shafa fenti na kalar tutar kasar Equatorial Guinea a lokacin wasan farko a tsakanin mai masaukin baki da kasar Kwango a garin Bata, asabar 17 Janairu 2015.(AP Photo/Themba Hadebe)

'Yan kallon kasar Mali su na tarbar 'yan wasan kasarsu a lokacin da suka isa babban filin jirgin saman Malabo, babban birnin Equatorial Guinea ran 16 Janairu 2015.

'Yan kallo sun cika makil a ranar farko a lokacin wasan farko a tsakanin mai masaukin baki da kasar Kwango a garin Bata, asabar 17 Janairu 2015.(AP Photo/Themba Hadebe)

Dan wasan Equatorial Guinea, Diosdado Mbele Mangue, a dama, yana kokarin tare dan wasan Kwango, Arnold Bouka Moutou, hagu,a wasan farko tsakanin kasashen biyu ran asabar 17 Janairu 2015

Dan wasan Gabon, Didier Ibrahim Ndong, a tsakiya, yana tare dan wasan Burkina Faso, Jonathan Zongo, a dama, a lokacin wasansu na farko a garin Bata, ranar asabar 17 Janairu 2015 (AP Photo/Themba Hadebe)

'yan rawa na kasar Equatorial Guinea a lokacin wasan farko a tsakanin mai masaukin baki da kasar Kwango a garin Bata, asabar 17 Janairu 2015.(AP Photo/Themba Hadebe)

Gasar cin kofin kasashen Afirka ta 2015 a Equatorial Guinea

Gasar cin kofin kasashen Afirka ta 2015 a Equatorial Guinea