Shirin A Bari Ya Huce Na 2 Disamba 2017

Ibrahim Alfa Ahmed: 'A Bari Ya Huce'

Saurari shirinmu na "A Bari Ya Huce..." na ranar Asabar, 2 Disamba 2017, domin jin labaran ban dariya na wannan mako, da kuma irin kade-kade da gaishe-gaishen da suka samu shiga cikin shirin.

Ibrahim Alfa Ahmed tare da Usman Ahmad Kabara suka gabatar da shirin na wannan mako. A yi sauraro lafiya...

Your browser doesn’t support HTML5

A Bari Ya Huce, 2 Disamba 2017