Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Zinaden Zidane: Angulu Ta Koma Gidanta Na Tsamiya

Kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid ta sake dawo da tsohon kocinta Zinaden Zidane, a matsayin mai horas da tawagar ta, bayan ya barta kusan watanni 10 a son ransa.

Zinedine Zidane na kungiyar Real Madrid Photo: AFP

XS
SM
MD
LG