Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Mai Zane-zane da Kafa


Mai Zane-zane da Kafa
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:13 0:00

Kuzo kuga wannan bawan Allah mai Nick daga Kasar Mozambique da aka haifeshi da nakasa a kafafuwarsa. Rashin makarantun yara masu bukata ta musamman yasa bai koyi karatu da rubutu ba har sai da ya kai shekaru 16 da haihuwa inda ya fara koyon zane-zane da wani malamin wata kungiya mai zaman kanta.

XS
SM
MD
LG