Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Za’a iya Samun Matsala, a Babban Zaben Dake Tafe a Najeriya


‘Yan kato da gora, da mafarauta a birnin Yola.
‘Yan kato da gora, da mafarauta a birnin Yola.

Kawo yanzu kusan kananan hukumomi goma sha uku ne ke hannun ‘yan kugiyar Boko Haram, a jihohin Borno, Yobe da kuma jihar Adamawa, wanda hakan ke barazana ga makomar zabe a wasu yankunana wadannan jihohi.

Masana harkokin tsaro da zamanta kewa na ganin cewar za’a iya samun matsala, a babban zaben dake tafe mudun dai hukumomi a Najeriya, basu tashi tsaye ba wurin magance hare-haren ‘yan Boko Haram ba.

Wani masani dake Jami’ar Modibbo Adam dake Yola Amoga Captain Namala, yace wannan yanayi dake faruwa yanzu ka iya shafar harkin zabe idan Gwamnati, bata kawo karshen hare-haren ba.

Zabe a arewa maso gabas - 2'58"
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:58 0:00

XS
SM
MD
LG