Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Yau Take Sallah: Gaishe-Gaishen Sallah Daga Jihar Kano


Bukin Sallah Karama

Yau ranar Sallah karama, jama'a suna nuna murnar su, da kuma gaishe gaishen su zuwa yan uwa da abokan arziki.

Yau ne daya ga watan Shawwal, wato ranar da dukkan Musulmi a kusan ko wacce kasa a duniya ke bukukuwan Sallah karama, wato Sallar karshen azumin watan Ramadana.

Kamar yadda muka saba duk Sallah karama ko babba, Wakiliyarmu shafin Dandalin VOA na Muryar Amurka, Baraka Bashir, ta zaga wasu sassan jihar Kano don jin sakonnin gaisuwar Sallah daga bakin jama'a.

A saurari cikakken gaishe-gaishen Sallar daga wakiliyar Muryar Amurka, na sashen Hausa, Baraka Bashir.

please wait

No media source currently available

0:00 0:07:14 0:00

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG