Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Yanda Za’a Bunkasa Ilimin Mata a Arewacin Najeriya


shugaba Barack Obama

Mahalarta taron matasan Afirka, da ake gudanarwa, a Amurka, wato [Young African Leaders Initiative] wanda Gwamnatin Shugaba Barack Obama na Amurka ta bullo dashi domin shuwagabanin gobe sun bada shawaran yanda za’a bunkasa ilimin mata a arewacin Najeriya.

Kamar yanda zaku jin a hiran da suka yin da Ibrahim Alfa Ahmad, a lokaci da suka yi tattaki zuwa ofishin mu a birnin Washington.

please wait
Embed

No media source currently available

0:00 0:10:36 0:00
Direct link

XS
SM
MD
LG