Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

‘Yan Wasan Super Eagles Sun Isa Singapore A Shirin Karawa Da Brazil

A kalla ‘yan wasan Supe Eagles ta Najeriya da coach Gernot Rohr ya gayyato sun riga sun fara wasannin mike jiki a yau kafin babbar wasan zumunci na kasa da kasa tsakanin Najeriya da Brazil a ranar Lahadi a kasar Singapore.

Shugaba Buhari Tare Da Kungiyar Kwallon Kafa Ta Kasa Super Eagles Photo: Nigerian Presidency (Official publication)

XS
SM
MD
LG