Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

‘Yan Brazil Na Fatan Neymar Zai Taimaka Wajen Ci Wa Kasar Kofin Duniya A Karo Na Shida

‘Yan Brazil Na Fatan Neymar Zai Taimaka Wajen Ci Wa Kasar Kofin Duniya A Karo Na Shida
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:08 0:00

Kwararren dan wasan Brazil, Neymar ya bayyana cewa ya samu lafiyar komawa atusaye gabanin gasar cin kofin duniya bayan da ya kwashe watanni biyu yana jinyar kafarsa da ya karye.

XS
SM
MD
LG