Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Yadda Waka Take a Kano Ya Sha Ban Ban Da Sauran Kasashen Duniya


Abubakar Ibrahim G. Fresh
Abubakar Ibrahim G. Fresh

A shirinmu na nishadi a yau mun samu zantawa da wani mawaki mai suna Abubakar Ibrahim wanda aka fi sani da G. Fresh.

G. fresh dai ya ce ya samu sha'awar yin waka ne sanadiyar yawan jin wakokin turawa da yayyensa ke yi a lokacin yana karami kamar dan shekaru 7, da haifuwa.

G. Fresh dai ya fi yin zaurance wato Rap a harkar wakokinsu kamar yadda suke yi tare da al-Amin, hadewarsu yasa ake kiransu da sunan G. fresh and al-Amin brothers, ya ce yadda waka take a Kano ba haka ta ke a kasashen duniya ba.

Ya kara da cewa kawo yanzu suna cikin wata kungiyar mai zaman kanta a Los Angeles, ta kasar Amurka.

A fannin tsegumi kuwa Best of Nollywood award ta karrama wasu daga cikin jaruman kannywood da kambin BON Award.

XS
SM
MD
LG