Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Yadda Kalubalen Rayuwa Ke Shafar Neman Ilimi Ga 'Ya'ya Mata


Faith Mba, ma’aikaciya a wani kamfanin da ke safara ta motoci daga gari zuwa gari wacce ta ce tana aikin a matsayin ta na mai bada tikiti domin tara kudi da zai bata damar komawa makaranta.

Faith, ta ce da farko dai ta karancin kwas din aikin jarida ne a kwaleji inda ta samu takardar ND kuma tana da burin kammala karatunta ta hanyar komawa makaranta domin samun karatu a mataki na gaba.

Matashiyar ta kara da cewa tana cikin karatunne ta rasa mahaifinta mahaifinta wanda hakan ya tilasta mata soma aiki domin dogaro da kai, ta kara da cewa ko da take makaranta a mataki na karshen ne mahaifin nata ya rasu.

Domin karin bayani ga rahoton baraka.

please wait

No media source currently available

0:00 0:02:42 0:00

  • 16x9 Image

    Ibrahim Jarmai

    Ibrahim Jarmai, ma’aikacin jarida (International Broadcaster Multi Media) a sashen Hausa na muryar Amurka, mai gabatar da shirye shirye a radio da talabijin, da kuma shafukan yanar gizo, dan asalin jihar Kasina.

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG