Accessibility links

Ya Kuke Kallon Makomar Matasan Da Aka Ceto Daga Kasar Libya A Kasar Ku?


Kawo yanzu gwamanatin Najriya ta dawo da matasa da dama da suka tsinci kawunan su a kasar Libya, zuwa gida Najeriya, da ma sauran wasu kasashe kamar su Nijer da sauransu. ya kuke ganin makomamar wadanan matasa?

Muna bukatar sakonnin maza da mata akan wannan tambaya, kuma za’a iya aiko mana da sakon ta murya a kafar sada zumunta ta WhatsApp mai lamba +12025775834. Kada a manta a fadi suna da kuma jiha ko gari.

Ana iya sauraren wannan shiri a duk lokacin da ake bukata a shafinmu mai adireshi www.dandalinvoa.com

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG