Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Wayne Rooney ba Abun Yardawa Bane


Wayne Rooney
Wayne Rooney

Koch din Manchester United, Louis Van Gaal, ya bukaci ‘yan wasan sa, da suyi amfani da Radamel Falcao, wanda aka karbo aronsa daga kungiyar Monaco.

Falcao, dan kasar Colombia, yayi fama da rashin lafiya, tunda ya baro Monaco, zuwa Manchester United, koda yake ya jefa kwallaye a raga, a wasanin biyu na frimiya da suka buga.

Kaftin din Manchester United, Wayne Rooney, ya taka rawar gani wajen tabbatar da ganin cewa Manchester United, ta lashe wasani shida, a cikin wasani bakwai da ta buga.

Rooney ya jefa kwallaye uku a raga kuma yayi sanadiyar da aka jefa uku, a wasannin da suka buga.

Van Gaal, yace Rooney, ba abun yardawa bane saboda yana iya buga kowane bangare a filin taka leda.

Wayne Rooney - 1'00"
please wait

No media source currently available

0:00 0:00:48 0:00

XS
SM
MD
LG