Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Wata Matashiya Ta Samu Kyauta Daga Kwamishnan 'Yan Sanda


Taron Nunin Kaya Na Mata Musulmi A Abuja, Najeriya, Lahadai 27 Afrilu 2014
Taron Nunin Kaya Na Mata Musulmi A Abuja, Najeriya, Lahadai 27 Afrilu 2014

Kwamishinan ‘yan Sandan jihar Legas, Fatai Owoseni, ya bada umarnin a saki wata matshiya wace aka kama ta sace ayaba.

Matashiyar mai suma Iya Ope, ta amsa laifin ta ga kwamishinan ‘yan Sandan wanda yake zagayen ofisoshin ‘yan Sanda a jihar, a lokacin da ya ci karo da ita a daya daga cikin ofisoshin ‘yan Sanda dake jihar.Iya Ope, tace yunwar da ita da ‘yarta suke ji yasa ta sace ayabar.

Daga bisani kwamishnan ya ja mata kunnen cewa kada ta irin haka ya sake faruwa da ita ya kuma bata Naira dubu goma.

XS
SM
MD
LG