Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Wani Mahaifi Ya Rataye 'yarsa


Mahaifi wata yariya ‘yar shekaru takwas ya shiga hannun hukuma bayan da ya rajaye ‘yarsa a wajen gidansu biyo bayan yaga takardun kotu na neman kashe auren mahaifanta.

Jaridan The Sun na kasar Ingila ya ruwaito cewa yarinya tayi kokarin jinkirta batun kashe auren mahaifanta neyasa ta keta takardun.

Abinda ya jawo mahaifin ya fusata ya daure da ta igiya a wuyanta yana kuma janwandonta sailinna ya kuma dauki bidiyon wannna aika aikada ya aikata ya kuma iakawa mahaifiyar yarinya.

Jaridar ta kara da cewa daga bisani ‘yan Sanda sun cafke mutumin a garin Guangyuan Jiange a kudu maso yamma na kasar China, a gundumar Sichuan bayan da mahaifiyar yarinya ta nunawa ‘yan Sanda bidiyon.

An kai yarinya asibiti Allah yasa bata mutu ba inda ake mata magani .

XS
SM
MD
LG