Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Wacce Shawara Zaku Bada Game Da Matasa Masu Ketarawa Wasu Kasashe Ta Barauniyar Hanya?


Hukumomi sun dade suna jan kunne da wayar da kai ga matasa maza da mata akan hatsarin dake tattare da ketarawa wasu kasashe ta barauniyar hanya, kuma rahotanni sun bayyana yadda ake sayar da wasu da dama a matsayin bayi a kasar Libya, amma har yanzu lamarin yaki ci yaki cinyewa, ina shawara?

Muna bukatar sakonnin maza da mata akan wannan tambaya, kuma za’a iya aiko mana da sakon ta murya a kafar sada zumunta ta WhatsApp mai lamba +12025775834. Kada a manta a fadi suna da kuma jiha ko gari.

Ana iya sauraren wannan shiri a duk lokacin da ake bukata a shafinmu mai adireshi www.dandalinvoa.com

  • 16x9 Image

    Ibrahim Jarmai

    Ibrahim Jarmai, ma’aikacin jarida (International Broadcaster Multi Media) a sashen Hausa na muryar Amurka, mai gabatar da shirye shirye a radio da talabijin, da kuma shafukan yanar gizo, dan asalin jihar Kasina.

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG