Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Ungozoma A Kimiyyance


Unguwar zoma yau ta dan sha banban da ta da, inji wata mata da ke sana’ar a jihar Kano.

Wata mace mai kamar maza a jihar Kano ta kwashe shekaru biyar tana aikin ungozoma amma a kimiyyance.

Matar tace ta sami wannan ilimi ne yayinda gwamnatin Kano ta horar da unguwar zomomi a kananan hukumomi arba’in da hudu a jihar.

Matar mai suna Hajiya Altine tace abin da ya fi bata sha’awa da sana’ar shine irin hadin kai da amincewa da mata a yankin suke bata. Ta kara da bayyanan irin banbance-banbancen da aka samu game da ungozomar da da ta yanzu.

Ga Baraka Bashir da cikakken rahoton.

please wait

No media source currently available

0:00 0:02:14 0:00
Direct link

XS
SM
MD
LG