Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Ta Wacce Hanya Za A Rage Yawaitar Shaye Shaye Tsakanin Matasa Maza Da Mata?


Wadanne matakai ya kamata a dauka domin ganin an rage ko dakile yawaitar shaye shaye da matasa maza da mata ke saka rayuwar su?

Muna bukatar sakonnin maza da mata akan wannan tambaya, kuma za’a iya aiko mana da sakon ta murya a kafar sada zumunta ta WhatsApp mai lamba +12025775834. Kada a manta a fadi suna da kuma jiha ko gari.

Ana iya sauraren wannan shiri a duk lokacin da ake bukata a shafinmu mai adireshi www.dandalinvoa.com

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG