Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Taurarin masana’antar Bollywood Sun Halarci Bikin Auren Jaruma Sonam Kapoor


Taurarin masana’antar Bollywood Sun Halarci Bikin Auren Jaruma Sonam Kapoor
please wait
Embed

No media source currently available

0:00 0:01:06 0:00

A makon da ya gabata ne aka yi bikin daurin auren Sonam Kapoor a birnin Mumbai wanda ya samu halarcin manyan jaruman fina-finan Bollywood kamar su Salman Khan, da Shah Rukh Khan da Aishwarya Rai-Bachchan, da Akhshay Kumar da sauransu. Sonam ta auri wani dan kasuwa ne mai suna Anand Ahuja.

XS
SM
MD
LG