Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Steven Gerrard Zai Dawo Los Angeles


Steven Gerrard
Steven Gerrard

Koch din Chelsea Jose Muorinho, yayi batu almara inda ya ce yana iya karbo aron Steven Gerrard, a kakar wasa na badi biyo bayan bari Liverpool da tsohon Kaftin din yayi.

Koda yake Gerrard ya amince zai bugawa MLS na Los Angeles Galaxy na Amurka.

Da aka tambaye shi ko zai rarrashi Gerrard, daya tsaya a Frimiya lig, sai Muorinho, yace ko kuma mu kabe aro ba, yako fashe da dariya.

Idan ba’a mata ba Mourinho, yayi kokarin daukar Gerrard, a shekarar 2005, yace ban ji dadin tafiyar sa ba domin nafi son kwararrun ‘yan wasa su kasance suna tare da frimya lig.

Mourinho, ya yabawa Gerrard, a lokacin da aka canja shi, a wasan su da Chelsea inda suka tashi kunnen doki daya da daya.

Steven Gerrard 1'00"
please wait

No media source currently available

0:00 0:00:56 0:00

XS
SM
MD
LG